Shugaban Kasa: Buhari ya amshi bakoncin iyalen marigayi Martin Luther King a fadar sa

Shugaban Kasa: Buhari ya amshi bakoncin iyalen marigayi Martin Luther King a fadar saAn karrama shugaban da kyauta ta musamman bisa rawar da yake takawa wajen yaki da cin hanci da rashawa

An karrama shugaban da kyuata ta musamman bisa rawar da yake takawa wajen yaki da cin hanci da rashawa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi bakoncin iyalen babban jagorar yaki neman yancin dan adam na kasar Amurka wato marigayi Martin Luther King Jnr.

 

Uwar dakin marigai tare da sauran dangin sun sun kawo ma shugaban ziyara ne domin karrama mashi bisa rawar da yake takawa wajen yaki da cin hanci da rashawa.

 

A bisa rahoton da jaridar Vanguard ta wallafa, iyalen marigayin sun kai ziyar garin Abuja ne domin daukaka bakaken fata bisa gudunmawar da suke taka wa wajen samad da cigaba.

Related:   Jullen Lopetegui: Kwana daya kafin gasar kofin duniya, tawagar Spain ta sallami kocin ta

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*


This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.