Jullen Lopetegui: Real Madrid ta sanar da jagoran Spain a matsayin sabon kocin ta

Jullen Lopetegui: Real Madrid ta sanar da jagoran Spain a matsayin sabon kocin taJulen Lopetegui sacked as Spanish coach after Real Madrid appointment

Sabon kocin zai fara aiki bayan kammala gasar cin kofin duniya inda yake jagorantar kasar Spain

Tawagar kungiyar Real Madrid ta sanar da Jullen Lopetegui a matsayin wanda zai maye gurbin tsohon jagoran ta.

Zakarun turai na bana sun sanar da haka ne kwana uku gabanin fara gasar duniya a kasar Rasha.

Sabon kocin mai shekara 51 ya sa hannu ga yarjejeniyar na shekara uku wanda zai fara bayyana kammala gasar cin kofin duniya kasancewa shine wanda ke jagorantar kasar Spain a gasar.

 

Tsohon kociyar tawagar Porto ya shiga mahangar Madrid bayan da Zinedine Zidane yayi murabus cikin watan Mayu.

Jullen Lopetegui ya taka leda da Madrid sanda yake matashi a matsayin mai tsaron raga. Hakazalika ya kuma jagorantar tawaga ta biyu na kungiyar shekarun baya.

Related:   Girl Smarts: ‘Black Panther’ star Danai Gurira’s trainer swears by these 5 moves

Sabon kocin ya maye gurbin Vicente del Bosque wajen jagorantar kasa Andalus cikin shekarar 2016 bayan tsohon jagoran yayi nasara lashe gasar kofin duniya a 2010 da kofin nahiyar turai a shekarar 2012.

 

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*


This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.