Da dumi-dumi: Hargitsi a zauren majalisar dokoki, yan zanga-zanga sun kwace sandan majalisa

Da dumi-dumi: Hargitsi a zauren majalisar dokoki, yan zanga-zanga sun kwace sandan majalisa

Karfi da yaji yan zanga-zangar sun rinjaye jami'an tsaro dake zaure kana sun kwace sandan majalisar

An samu labarin hargitsi da tashin hankali a zauren majalisar dattawa inda wasu yan zanga-zanga suka mamaye zauren.

 

Kamar yadda labari yazo mana ana kyautata zaton cewa yan zanga-zangar magoya bayan sanata Omo Ovie-Agege, dan majalisar da aka dakatar.

Karfi da yaji yan zanga-zangar sun rinjaye jami'an tsaro dake zaure kana sun kwace sandan majalisar.

Lamarin ya faru yayin da ake zaman majalisa wanda mataimakin shugaban majalisa Ike Ekweremadu ke jagoranta tsabanin rashin Bukola Saraki wanda yayi tafiya.

Related:   A jihar Taraba: Sojoji sun kama dan leken asirin yan fashi

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*


This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.