Ali Jita: Saurari sabuwar wakar “Nanaye” wanda mawaki yayi da Faze

Ali Jita: Saurari sabuwar wakar "Nanaye" wanda mawaki yayi da FazeMawaki Ali Jita

Ali jita ya hada karfi da karfe tare da mawaki, Faze ajen fitar da wannan sabuwar wake mai taken "Nanaye"

Ali jita ya saki wata sabuwa mai taken "Nanaye" wanda ya samu fitarwa tare da shaharraren mawaki, Faze.

Nanaye kamar yadda aka sani, salon waka ce wanda aka fi san mawakan arewa da yi sai dai Ali Jita ya dabbaka ta.

Faze, ya shahara a bangaren wakar a kudancin Nijeriya. Yana daya daga cikin mawakan tsohon tawaga ta Plantashun boiz tare da Tuface Idibia da Blackface.

Related:   Tragic End: Three siblings roast to death after mother leaves them locked in candle-lit room

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*